Psalms 18:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da Allah kuwa, hanyarsa cikakkiya ce; maganar Ubangiji marar kuskure ne. Shi garkuwa ne ga dukan waɗanda suke neman mafaka a gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ اللَّهْ ، حَنْيَرْسَ ثِكَكِّيَ ثٜىٰ ڨُورَيْ! أَنْ تَاثٜىٰ كُواْوَثٜىٰ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ! شِے غَرْكُوَ نٜىٰ غَ دُكَنْ مَاسُ نٜىٰمَنْ وُرِنْ ٻُيَ أَوُرِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan Allah dai! Ayyukansa kamiltattu ne ƙwarai, Maganarsa abar dogara ce! Kamar garkuwa yake, ga duk mai neman taimako a wurinsa.