Psalms 18:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece ni daga harin mutane; ka mai da ni kan al’ummai. Mutanen da ban sani ba sun zama bayina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا ثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ تَاوَيٜىٰنْ مُتَنٜىٰ، كَا مَيْدَنِ شُوغَبَنْ أَلْعُمَّيْ؞ مُتَنٜىٰنْ دَ بَنْ تَٻَ سَنِنْسُبَ سُنْيِ مِنِ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni daga mutane masu tawaye, Ka naɗa ni in yi mulkin sauran al'umma, Jama'ar da ban san ta ba, ta zama abin mulkina.