Psalms 19:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana tana yin jawabi; kowane dare yana nuna sani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يِنِ يَكَنْ بَظَ وَ يِنِ مَغَنَرْسَ، دَرٜىٰ يَكَنْيِ وَدَرٜىٰ شٜىٰلَرْ سَنِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana tana shelar ɗaukakarsa ga ranar da take biye, Kowane dare yana nanata ɗaukakarsa ga daren da take biye.