Psalms 19:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba magana, ba kalmar da aka hurta, ba wani amon da aka ji daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا مَغَنَ، بَا كَلْمَ دَغَ غَرٜىٰسُ، بَا وَتَ مُرْيَرْدَ عَكٜىٰجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba magana ko kalma da aka hurta, Ba wani amon da aka ji,