Psalms 19:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka muryarsu tana kaiwa ga dukan duniya, kalmominsu zuwa iyakokin duniya. A sammai Allah ya kafa tenti domin rana,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณฺูงููุงููุณู ููุจูุธูู ุงููุฏููููู ุฏููููููุงุ ููููู
ููุงูู
ูููุณู ุณููู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ุฏููููููุงุ ุงูู ุณูู
ู ุงูููููู ฺููููขู ููุฑูุงูู ููุฑููู ุฐูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka muryarsu ta game duniya duka, Saฦonsu ya kai ko'ina a duniya. Allah ya kafa wa rana alfarwa a sararin sama,