Psalms 19:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda yake kamar ango mai fitowa daga rumfarsa, kamar gwani ɗan wasan da yake farin ciki yă yi tsere.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِتُواْوَرْ رَانَ كَمَرْ تَسَابُوانْ أَنْغُواْ دَغَ طَاكِنْسَ، ڢَضٍ ثِكِنْتَ كَمَرْ نَطَنْ ڟٜىٰرٜىٰ مَيْشِرِنْ غُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tana fitowa kamar ango yana taƙama daga gidansa, Kamar ɗan wasan da ya ƙosa ya yi tsere.