Psalms 19:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Takan taso daga ƙarshen sammai ta kewaye zuwa wancan; babu abin da yake ɓuya wa zafinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكَنْ تَاشِ دَغَ إِيَاكَرْ سَرَرِنْ سَمَ، تَذَاغَ ذُوَا وَنْثَنْ، بَابُ أَبِنْدَ ذَيْ عِيَ ٻُيَ دَغَ ذَاڢِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan fara daga wannan ƙarshen sararin sama, ta kewaye zuwa wancan. Ba abin da zai iya ɓuya daga zafinta.