Psalms 19:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dokar Ubangiji cikakkiya ce, takan wartsakar da rai. Farillan Ubangiji abin dogara ne, suna mai da hikima da sauฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุซูููููููู ุซูููฐุ ุชููููู ุณูุงุจูููุชูุง ุฑูููุ ุบูุฑูุบูุทููู ููููููููฐูู ุชูุจููุชูุงุซููููฐ ููููฐุ ููููููุณูุง ู
ูุฑูุฑู ุชูููุงูู ููุณูุงู
ู ุญูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dokar Ubangiji cikakkiya ce, Tana wartsakar da rai. Umarnan Ubangiji abin dogara ne, Sukan ba da hikima ga wanda ba shi da ita.