Psalms 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku sumbaci ฦan, don kada yฤ yi fushi ku hallaka a abubuwan da kuke yi, gama fushinsa zai iya kuna farat ษaya. Masu farin ciki ne dukan waษanda suke neman mafaka daga gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏูุฑฺูงูุณู ุงููุบูุจูููุณูุ ููุฏู ฺขูุดูููุณู ููุชูุงุดู ููู
ูุชู ูููู ุฏูููููุ ุบูู
ูุง ฺขูุดูููุณู ู
ููู ุณูููุฑููู ุชูุงุดูููููฐุ ู
ูุงุณู ุงููููุจูุฑูููููููฐ ุฏููููู ู
ูุงุณู ููููฐู
ููู ููุฑููู ูปููู ุนูุซูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi mubaya'a da ฦan, Idan kuwa ba haka ba zai yi fushi da ku, za ku kuwa mutu, Gama yakan yi fushi da sauri. Albarka ta tabbata ga dukan masu zuwa gare shi neman mafaka!