Psalms 2:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna cewa, “Bari mu tsittsinke sarƙoƙinsu, mu kuma ’yantar da kamammu daga kangin bautar Allah.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ ثٜىٰوَ «مُیَنْتَرْدَ كَنْمُ دَغَ مُلْكِنْسُ، دَغَ مُلْكٍ يَهْوٜىٰهْ دَ سَرْكِنْدَ يَكٜىٰٻٜىٰ، مُكُٻُثٜىٰ دَغَ بَوْتَرْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna cewa, “Bari mu 'yantar da kanmu daga mulkinsu, Bari mu fice daga ƙarƙashinsu!”