Psalms 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai zama a kursiyi a sama yana dariya; Ubangiji yana musu ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ كُجٜىٰرَرْ مُلْكِنْسَ أَ سَمَ عُبَنْغِجِ يَيِ مُسُ دَارِيَا؞ يَمَيْدَسُو أَبِنْ بَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi dariya daga kan kursiyinsa can Sama, Ya mai da su abin dariya.