Psalms 2:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya tsawata musu cikin fushinsa ya kuma razanar da su cikin hasalarsa, yana cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَڟَاوَتَا مُسُ دَ ڢُشِے، ڢُشِنْسَ يَسَا سُكَ ڢِرْغِتَ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi musu magana da fushi, Ya razanar da su da hasalarsa,