Psalms 20:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari yă aiko maka da taimako daga wuri mai tsarki yă kuma ba ka gudummawa daga Sihiyona.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ يَعَيْكُواْ مَكَ دَ تَيْمَكُواْ دَغَ وُرِنْ ذَمَنْسَ مَيْ ڟَرْكِے، يَكُمَ بَاكَ غُواْيُوانْ بَايَ دَغَ سِهِيُواْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aiko maka da taimako daga Haikalinsa, Ya kawo maka gudunmawa daga Sihiyona.