Psalms 20:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari yă tuna da dukan sadakokinka yă kuma karɓi hadayunka na ƙonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ يَتُنَ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ كَمِيڧَ مَسَ، يَكُمَجِ دَاطِنْ دُكَنْ هَدَايُنْكَ نَڧُواْنَاوَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya karɓi hadayunka, Ya kuma ji daɗin dukan sadakokinka.