Psalms 20:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za mu yi sowa ta farin ciki saโ€™ad da ka yi nasara mu kuma ษ—aga tutotinmu a cikin sunan Allahnmu. Bari Ubangiji yฤƒ biya maka dukan bukatunka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆุŒ ุฐูŽุงู…ููŠู ุงู•ููŠู‡ู ุฏููˆุงู†ู’ ฺขูŽุถู ุซููƒู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู†ูŽุตูŽุฑูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ู…ูุชูŽุงูƒูŽ ุถูŽูˆูŽ ุฏูŽ ู…ูุฑู’ู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุž ุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุถููˆุงู’ฺงูœู‰ูฐ ุถููˆุงู’ฺงูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu kuma, sai mu yi sowa ta farin ciki saboda ka ci nasara, Mu yi bikin cin nasara da ka yi, Da yabon Ubangiji Allahnmu. Allah ya amsa dukan roฦ™e-roฦ™enka!