Psalms 20:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu na san cewa, Ubangiji yakan cece shafaffensa. Yakan amsa masa daga samansa mai tsarki da ikon ceto na hannun damansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ دَيْ نَسَنِ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ تَيْمَكِ سَرْكِنْدَ يَكٜىٰٻٜىٰ، ذَيْ أَمْسَ مَسَ دَغَ سَمَنْسَ مَيْ ڟَرْكِے، ذَيْبَاشِ مَنْيَنْ نَصَرُواْرِ تَهَنُّنْ دَامَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu dai na sani Ubangiji yakan ba da nasara ga zaɓaɓɓen sarkinsa, Yakan amsa masa daga samaniyarsa mai tsarki, Da ikonsa mai girma yakan sa shi yă yi nasara.