Psalms 20:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, ka ba da nasara ga sarki! Ka amsa mana sa’ad da muka yi kira!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَا سَرْكِے نَصَرَا! بَرِ كَجِيمُ يَايِنْ دَ مُكَيِ كِرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ba sarki nasara, ya Ubangiji, Ubangiji zai amsa mana sa'ad da muka yi kira.