Psalms 21:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, sarki yana farin ciki cikin ƙarfinka. Yana farin cikinsa ƙwarai cikin nasarorin da ka ba shi!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَبُواْدَ ڧَرْڢِنْكَ سَرْكِے يَنَ ڢَضٍ ثِكِ، يَنَ ڢَضٍ ثِكِ سُواْسَيْ دُواْمِنْ كَاثٜىٰثٜىٰشِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki yana murna, ya Ubangiji, Domin ka ba shi ƙarfi, Yana cike da farin ciki, Don ka sa ya ci nasara.