Psalms 21:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za ka hallaka ’ya’yansu daga duniya, zuriyarsu kuma daga ’yan adam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ شَارٜىٰ ذُرِيَرْسُ دَغَ دُونِيَا، یَیَنْسُ كُمَ دَغَ ثِكِنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki zai karkashe 'ya'yansu duka, Zai yanyanke dukan zuriyarsu.