Psalms 21:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka biya masa bukatar zuciyarsa ba ka kuwa hana masa roƙon da ya yi da leɓunansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَابَا شِ أَبِنْدَ ذُوثِيَارْسَ تَكٜىٰسُواْ، بَكَ ڧِ أَمْسَ مَسَ ضُواْڧُوانْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka biya masa bukatarsa, Ka amsa roƙonsa.