Psalms 21:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka marabce shi da yalwar albarka ka kuma sa masa rawanin zallan zinariya a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، كَاذُواْ مَسَ دَ أَلْبَرْكُ مَاسُ ݣَوْ، كَاسَا هُولَرْ مُلْكِ تَظِنَرِيَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zo gare shi da albarka mai yawa, Ka sa kambin zinariya a kansa.