Psalms 21:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin nasarorin da ka ba shi, ɗaukakarsa mai girma ce; ka mayar masa ɗaukaka da kuma suna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَوْكَكَرْسَ تَنَدَ غِرْمَ تَوُرِنْ تَيْمَكُوانْكَ، غِرْمَ دَ دَرَجَ كَبَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Darajarsa tana da girma saboda taimakonka, Ka sa ya yi suna da martaba.