Psalms 21:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama sarki ya dogara gare ka Ubangiji ta wurin ƙauna marar ƙarewa ta Mafi Ɗaukaka ba zai jijjigu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سَرْكِنْ يَدُواْغَرَ عَكَنْكَ، يَا يَهْوٜىٰهْ مَڢِے طَوْكَكَ ، تَوُرِنْ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا سَرْكِنَّنْ بَذَيْ تَٻَ جِجِّغُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki yana dogara ga Maɗaukaki, Saboda madawwamiyar ƙaunar Ubangiji Zai zama sarki har abada.