Psalms 22:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga haihuwa an jefa ni a kanka; daga cikin mahaifiyata kai ne Allahna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ دَنْڧَ نِے أَ حَنُّنْكَ تُنْ كَاڢِنْ حَيْڢُوَتَ، كَيْنٜىٰ اللَّهْ نَا تُنْ لُواْكَثِنْ دَ مَامَاتَ تَحَيْڢٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun daga lokacin da aka haife ni nake dogara gare ka, Kai ne Allahna tun daga ran da aka haife ni.