Psalms 22:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan iya ƙirga ƙasusuwana; mutane suna farin ciki a kaina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ عِيَڧِرْغَ دُكَنْ ڧَسُسُوَنَ؞ أَبُواْكَنْ غَابَنَ سُنَ ظُبَ مِنِ عِدُواْ سُنَ مِنِ دُوبَنْ رٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana iya ganin ƙasusuwana duka. Magabtana suka dube ni, suka zura mini ido.