Psalms 22:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece ni daga bakin zakoki; ka cece ni daga ƙahonin ɓauna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڨُوثٜىٰنِ دَغَ بَاكِنْ ذَاكُواْكِنَّنْ! ثٜىٰثِ رَيْنَ دَغَ ڧَهُواْنِنْ ٻَوْنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kuɓutar da ni daga waɗancan zakoki, Ba ni da mataimaki a gaban bijimai masu mugun hali.