Psalms 22:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gare ka ne kakanninmu suka sa bege; sun dogara ka kuwa cece su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاكَنِّنْمُ سُنْ دُواْغَضَ غَرٜىٰكَ، سُنْ دُواْغَضَ غَرٜىٰكَ، كَكُوَ ثٜىٰثٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakanninmu suka dogara gare ka, Sun dogara gare ka, ka kuwa cece su.