Psalms 22:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ni dai tsutsa ne ba mutum ba, wanda mutane suke yi wa ba’a suka kuma rena shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے بَمُتُمْ بَنٜىٰ، نِے ڟُڟَ نٜىٰ كَوَيْ، أَبِنْ بَعَ دَ أَبِنْ رٜىٰنِ غَ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yanzu dai ni ba mutum ba ne, tsutsa ne kawai, Rainanne, abin ba'a ga kowa da kowa!