Psalms 22:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka ka fitar da ni daga ciki; ka sa na dogara gare ka, ko ma a ƙirjin mahaifiyata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، كَيْنٜىٰ كَا ڢِتَرْ دَنِے دَغَ ثِكِنْ مَامَاتَ، كَيْنٜىٰ كَا سَا نَيِ ذَمَنَ أَ سَكٜىٰ تُنْ إِنَ شَنْ مَامَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne ka fito da ni lafiya a lokacin da aka haife ni, A lokacin da nake jariri ka kiyaye ni.