Psalms 23:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan sa in kwanta a makiyaya mai ɗanyar ciyawa, yakan bi da ni kusa da ruwaye marar hayaniya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ سَا نِے إِنْ هُوتَ أَوُرَارٜىٰنْ كِيوُاْ مَاسُ طَنْيَرْ ثِيَوَ، يَكَنْبِدَ نِے أَغٜىٰڢٜىٰنْ تَڢْكُنَنْ ضُوَ مَاسُ غُدُ أَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana sa ni in huta a saura mai ɗanyar ciyawa, Yana bi da ni a tafkuna masu daɗin ruwa, suna kwance lif.