Psalms 23:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yakan maido da raina. Yakan bi da ni a hanyoyin adalci saboda sunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ سَابُنْتَا رَيْنَ، يَكَنْبِدَ نِے أَ حَنْيَرْ أَدَلْثِے دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ba ni sabon ƙarfi. Yana bi da ni a hanyar da suke daidai kamar yadda ya alkawarta.