Psalms 24:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wanda yake da hannu mai tsabta da kuma tsabtar zuciya, wanda ba ya ba da ransa ga bautar gunki ko ya rantse bisa abin da yake ฦ™arya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุงุณู ฺŸูŽุจู’ุชูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ูƒูู…ูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽ ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽุจู’ุชูŽ ุซูœู‰ูฐุž ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ุฏููˆุงู’ุบูŽุถูŽ ุบูŽ ุจููˆุงู’ูƒูŽูŠูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wanda yake da tsarki cikin aiki, da tunani, Wanda ba ya yi wa gumaka sujada, Ko kuma yฤƒ yi alkawarin ฦ™arya.