Psalms 24:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irin tsaran waɗanda suke nemansa ke nan, waɗanda suke neman fuskarka, ya Allah na Yaƙub.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِرِنْ مُتَنٜىٰنَّنْ نٜىٰ سُكٜىٰ نٜىٰمَنْ سَنِنْ اللَّهْ ، إِرِنْسُ نٜىٰ سُكٜىٰ نٜىٰمَ سُغَ ڢُسْكَرْ اللَّهْ نَ يَعْڧُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne irin mutanen da suke zuwa wurin Allah, Waɗanda suke zuwa a gaban Allah na Yakubu.