Psalms 25:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan hanyoyin Ubangiji ƙaunatattu ne da kuma aminci ga waɗanda suke kiyaye abin da alkawari ya bukaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ هَنْيُواْيِنْ يَهْوٜىٰهْ ڧَوْنَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا نٜىٰ دَ أَمِنْثِ، غَ مَاسُ كِيَايٜىٰ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْسَ غَ مَاسُبِنْ ڧَٰعِدُواْدِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ƙauna da aminci yana bi da dukan waɗanda suke biyayya da alkawarinsa da umarnansa.