Psalms 25:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanuna kullum suna a kan Ubangiji, gama shi ne kaɗai zai kuɓutar da ƙafafuna daga tarko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُلُّمْ إِنَ ظُبَ عِدُواْ غَ يَهْوٜىٰهْ ، غَمَا يَكَنْ ڢِدَّ ڧَڢَاڢُنَ دَغَ تَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A koyaushe ga Ubangiji nake neman taimako, Yakan kuɓutar da ni daga hatsari.