Psalms 25:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka juye wurina ka kuma yi mini jinƙai, gama na kaɗaice ina kuma wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جُويُواْ وُرِينَ، كَيِ مِنِ أَلْحٜىٰرِ، غَمَا بَ نِے دَ وَنِ، كُمَ بَ نِے دَ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka juyo wajena, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai, Gama ina zaman kaɗaici da rashin ƙarfi.