Psalms 25:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Damuwoyin zuciyata sun ninka; ka ’yantar da ni daga wahalata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَامُوَرْ ذُوثِيَاتَ تَڧَارُ، ڢِتَرْ دَنِے دَغَ دُكَنْ وَهَلُواْلِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Damuwar zuciyata ta yi yawa, Ka raba ni da dukan damuwa, Ka cece ni daga dukan wahalata.