Psalms 25:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dubi yadda abokan gābana sun ƙaru da kuma yadda suka ƙara ƙina!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبِے يَوَنْ أَبُواْكَنْ غَابَنَ! دُوبَ يَدَّ سُكٜىٰ ڧِينَ دَ ڧِيَيَّ مَيْ ذَاڢِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka duba yawan magabtan da nake da su, Dubi irin ƙiyayyar da suke yi mini!