Psalms 25:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka fanshi Isra’ila, ya Allah, daga dukan wahalarsu!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، ڢَنْشِ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، دَغَ دُكَنْ وَهَلُواْلِنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka fanshi jama'arka daga dukan wahalarsu, ya Allah!