Psalms 25:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda yake sa bege a gare ka da zai taɓa shan kunya, amma za su sha kunya su da suke tayarwa babu dalili.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ مَاسُ سَا ذُوثِيَا غَرٜىٰكَ سُشَا كُنْيَا؞ عَمَّا مَاسُثِنْ أَمَانَ، بَرِ سُشَا كُنْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke dogara gare ka, Ba za su kasa yin nasara ba, Sai dai waɗanda suke gaggawa su yi maka tayarwa.