Psalms 25:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka nuna mini hanyoyinka, ya Ubangiji, ka koya mini hanyoyinka;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، سَا إِنْ سَنْ هَنْيُواْيِنْكَ، كَكُواْيَ مِنِ أَلْعَمُرَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka koya mini al'amuranka, ya Ubangiji, Ka sa su zama sanannu a gare ni.