Psalms 25:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tuna, ya Ubangiji da jinƙai da kuma ƙaunarka mai girma, gama suna nan tun dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنَ دَ جِنْڧَنْكَ، يَا يَهْوٜىٰهْ ، دَ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، وَطَنْدَ كَنُونَ تُنْدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka tuna da alherinka da madawwamiyar ƙaunarka, Waɗanda ka nuna tun a dā.