Psalms 26:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda akwai mugayen dabaru a hannuwansu, waɗanda hannuwansu na dama suna cike da cin hanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَنُّوَنْ وَطَنَّنْ سُنَ عَيْكَتَ مُغُنْتَا، حَنُّوَنْ دَامَنْسُ سُنَ ثِكٜىٰ دَ ثِنْ حَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen da suke aikata mugunta a dukan lokaci, A koyaushe suna shirye don su ba da rashawa.