Psalms 26:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ina shelar yabonka da ƙarfi ina faɗin dukan ayyukanka masu banmamaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ رٜىٰرَ وَاڧَرْ غُواْدِيَ دَ ڧَرْڢِے، إِنَ ڢَطِنْ دُكَنْ أَيُّكَنْكَ مَاسُ بَنْ مَامَاكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na raira waƙar godiya, Na faɗi dukan ayyukanka masu banmamaki.