Psalms 27:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da mahaifina da mahaifiyata sun yashe ni, Ubangiji zai karɓe ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ بَابَنَ دَ مَامَاتَ سُنْ يَاشٜىٰنِ، يَهْوٜىٰهْ ذَيْ لُورَ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai yiwuwa ne ubana da uwata su yashe ni, Amma Ubangiji zai lura da ni.