Psalms 27:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji; ka bi da ni a miƙaƙƙiyar hanya saboda masu danne ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كُواْيَ مِنِ حَنْيَرْكَ؞ بِے دَنِے تَهَنْيَرْ دَتَكٜىٰ دَيْدَيْ، غَمَا مَاسُ ڧِينَ سُنَ جِرَا إِنْڢَاطِ نٜىٰ كَوَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka koya mini abin da ya kamata in yi, ya Ubangiji, Ka bi da ni kan lafiyyiyar hanya, Domin ina da magabta da yawa.