Psalms 28:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sāka musu da ayyukansu da kuma don mugun aikinsu; ka sāka musu saboda abin da hannuwansu suka yi ka kuma mayar musu abin da ya dace da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَسَاكَ مُسُ بِسَغَ أَبِنْدَ سُكَيِ، كُمَ سَبُواْدَ مُغُنْتَارْ دَسُكَ عَيْكَتَ؞ سَاكَ مُسُ بِسَغَ دُكَنْ أَيُّكَنْسُ، كَبَاسُ أَبِنْدَ يَدَاثٜىٰ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hukunta su saboda abin da suka aikata. Ka hukunta su saboda dukan ayyukansu, Ka ba su abin da ya cancance su!