Psalms 28:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake ba su kula da ayyukan Ubangiji da abin da hannuwansa suka yi ba, zai rushe su ba kuwa zai ƙara gina su ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاسَ كُلَ دَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ، كُواْ كُمَ أَبِنْدَ يَحَلِتَّ؞ سَبُواْدَ حَكَ ذَيْ رُشٜىٰسُ، بَ كُوَ ذَيْ ڧَارَ غِنَسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su kula da abin da Ubangiji ya yi ba, Ko kuma abin da ya halitta, Don haka zai hukunta su, ya hallaka su har abada.