Psalms 29:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ba da girma ga Ubangiji, ɗaukakar da ta dace da sunansa; ku bauta wa Ubangiji cikin ɗaukakar tsarkinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِيڧَ طَوْكَكَرْ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ ، رُسُنَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ سَبُواْدَ دَرَجَرْ ڟَرْكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yabi sunan Ubangiji mai daraja, Ku rusuna a gaban Mai Tsarki sa'ad da ya bayyana.