Psalms 29:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muryar Ubangiji ta kakkarya itatuwan al’ul na Lebanon. Ubangiji ya kakkarya itatuwan al’ul na Lebanon kucu-kucu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُرْيَرْ يَهْوٜىٰهْ تَنَ كَرْيَ عِتَتُوَنْ سٜىٰدَ، تَنَ كَكَّرْيَ مَنْيَنْ عِتَتُوَنْ سٜىٰدَ نَ لٜىٰبَنُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muryar Ubangiji takan karya itatuwan al'ul, Har ma da itatuwan al'ul na Lebanon.